wata tawaga

IQNA

Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawagar yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846   Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) wata tawagar jami'an gwamnatin Bahrain ta ziyarci masallacin Quds karkashin kulawar yahudawan Isra'ila a asirce.
Lambar Labari: 3485415   Ranar Watsawa : 2020/11/30